Judges 10:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Israโilawa suka ce wa Ubangiji, โMu dai mun yi zunubi. Ka yi da mu abin da ka ga dama, amma muna roฦonka ka cece mu a yanzu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณููู ููุงุซูููฐ ุณููู ุถููุงฺูงู ููููููููฐูู ุณูููุซูููฐ ยซู
ููููู ู
ููู ุฐููููุจูุ ูููู ู
ููู ุฏููู ุงููุฑููู ุญููุงูุฑููุงููุฏู ููุบู ุฏูุงู
ูุ ุนูู
ููุง ุฏููู ููุซูููฐุซูููฐู
ู ููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Isra'ilawa suka ce wa Ubangiji, โMun yi zunubi, ka yi mana duk irin abin da ka ga dama, amma in ka yarda ka cece mu yau.โ