Judges 10:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shugabannin mutanen Gileyad suka cewa juna, โDuk wanda zai fara fฤษa wa Ammonawa shi zai zama shugaban duk waษanda suke zama a Gileyad.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดููุบูุจูููููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูููููฐููุฏู ุณูููุซูููฐ ููุฌููููููุณู ยซุฏููู ููููุฏู ฺููขูุงุฑู ูููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููู
ูููุงูููุงููุง ููุงฺงูุ ุดููููููฐ ุฐููู ุฐูู
ู ุดููุบูุจููู ู
ูุฐููููููู ุบูููููฐููุฏูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugabanni da mutanen Gileyad suka ce wa junansu. โWa zai fara yaฦi da Ammonawa? Shi zai zama shugaban duk wanda yake Gileyad.โ