Judges 10:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Israโilawa suka sฤke yin mugayen ayyuka a gaban Ubangiji. Suka shiga bautar Baโal da Ashtarot, da kuma allolin Aram, allolin Sidon, allolin Mowab, Ammonawa da kuma allolin Filistiyawa. Kuma domin Israโilawa sun bar Ubangiji ba su ฦara bauta masa ba,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงูู ููู
ู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููุณูุงููููฐูููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ู
ููุบู ุงููุนูุฏููุงูู ููููููููฐูู ุ ุณููู ุจูููุชูุงูู ุจูุนููู ุฏู ุนูุดูุชููุงูุฑูููฐุชู ุฏู ุงููููููุงููููู ุณููุฑููู ุฏู ูู ุณูุฏููุงูู ุฏู ูู ู
ููุงูููุจู ุฏู ูู ุงููู
ูููุงูู ุฏู ููู
ู ูู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุณููู ุจูุฑู ุจููู ููููููููฐูู ุ ุจูุณู ููู
ููู ู
ูุณู ุณูุฌููุฏูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa suka sฤke yi wa Ubangiji zunubi. Suka yi sujada ga Ba'al da Ashtarot, allolin Suriyawa, da na Sidon, da na Mowab, da na Ammonawa, da na Filistiyawa. Suka bar bin Ubangiji, suka daina yi masa sujada.