Judges 10:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ammonawa su ma suka haye Urdun domin su yi yaฦi da Yahuda, Benyamin da kuma gidan Efraim; Israโila kuwa suka kasance cikin wahala ฦwarai da gaske.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููู
ูููุงูููุงูููู ุณููู ููู
ู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏููู ุฏููุงูู
ููู ุณูููุงฺงู ู
ูุชูููููฐูู ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏู ุฏู ุชู ุจูููููุงู
ููู ุฏู ุชู ุงฺููขูุฑูููู
ูุ ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ูููู ุณููู ุซููููู ูููููู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ammonawa kuma suka haye Urdun don su yaฦi mutanen Yahuza, da na Biliyaminu, da na kabilar Ifraimu. Isra'ilawa kuwa suka matsu ฦwarai.