Judges 11:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sarkin Ammonawa ya ce wa jakadu, “Sa’ad da Isra’ilawa suka fito daga Masar, sun ƙwace mini ƙasa tun daga Arnon zuwa Yabbok, har zuwa Urdun. Yanzu ka mayar mini ita cikin salama.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَرْكِنْ أَمُّوانْ يَأَمْسَا وَ یَنْ عَيْكَنْ يٜىٰڢْتَا ثٜىٰوَ «سَعَدَّ مُتَنٜىٰنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ ڢِتُواْ دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ، سُنْ ڨُوثٜىٰ مِنِ ڧَسَاتَ تُنْدَغَ كُواْغِنْ أَرْنُوانْ ذُوَا كُواْغِنْ يَبُّواكْ حَرْ ذُوَا كُواْغِنْ يُواْدَنْ؞ يَنْذُ ڢَا، سَيْ كَمَيَرْ مِنِ دَ ڧَسَاتَ ثِكِنْ ݣُونْثِيَرْ حَنْكَلِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Ammonawa ya amsa wa jakadun Yefta cewa, “Domin lokacin da Isra'ilawa suna tahowa daga Masar sun ƙwace mini ƙasa tun daga Kogin Arnon zuwa Kogin Yabbok, har zuwa Kogin Urdun. Yanzu sai ka mayar mini da ita cikin lumana.”