Judges 11:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sa’an nan Isra’ila ta aiki jakadu zuwa ga Sihon sarkin Amoriyawa, wanda yake mulki a Heshbon, ta ce masa, ‘Ka bar mu mu ratsa ƙasarka mu wuce zuwa wurinmu.’
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«سَعَنً إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَ تُورَ یَنْ عَيْكَ ذُوَا وُرِنْ سَرْكِے سِهُوانْ نَ أَمُواْرِيَاوَا وَنْدَ يَكٜىٰ مُلْكِ أَ هٜىٰشْبُوانْ، سُكَ ضُواْڧٜىٰشِ يَبَرْسُ سُوُثٜىٰ تَڧَسَرْسَ ذُوَا تَاسُ ڧَسَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Isra'ilawa suka aike da jakadu wurin Sihon Sarkin Heshbon ta Amoriyawa, suka roƙe shi, suka ce, ‘Ka yarda mana mu wuce ta ƙasarka.’