Judges 11:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka ƙwace dukan yankin Amoriyawa tun daga ƙasar Arnon zuwa Yabbok, daga hamada har zuwa Urdun.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ مَلَّكِ ڧَسَرْ أَمُواْرِيَاوَا غَبَاطَيَ، تُنْدَغَ كُواْغِنْ أَرْنُوانْ ذُوَا كُواْغِنْ يَبُّواكْ دَغَ دَاجِ أَغَبَسْ كُمَ حَرْ ذُوَا كُواْغِنْ يُواْدَنْ عَيَمَّ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka mallaki dukan ƙasar Amoriyawa tun daga Kogin Arnon har zuwa Kogin Yabbok, tun kuma daga jeji zuwa Kogin Urdun.