Judges 11:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba za ka karษ“i abin da allahnka Kemosh ya ba ka ba? Haka mu ma, duk abin da Ubangiji Allahnmu ya riga ya ba mu, za mu mallake shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุฐูŽุงูƒูŽ ู…ูŽู„ู‘ูŽูƒู ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูƒูœู‰ูฐู…ููˆุงุดู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’โ€Œู†ู’ูƒูŽ ูŠูŽุจูŽุงูƒูŽุจูŽุŸ ุญูŽูƒูŽ ู…ููˆ ู…ูŽุงุŒ ุฏููƒู’ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ู†ู’ู…ู ูŠูŽุจูŽุงู…ูุŒ ุฐูŽุงู…ู ู…ูŽู„ู‘ูŽูƒูœู‰ูฐุดูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kai ba za ka mallaki abin da Kemosh, allahnka, ya ba ka mallaka ba? Dukan abin da Ubangiji Allahnmu ya mallakar mana, za mu mallake shi.