Judges 11:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka sarkin Ammonawa bai kula da saƙon da Yefta ya aika ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَرْكِنْ أَمُّواْنَاوَا بَيْكَسَ كُنّٜىٰ غَ سَڧُوانْ دَ يٜىٰڢْتَا يَعَيْكَ مَسَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Sarkin Ammonawa bai kula da saƙon da Yefta ya aika masa ba.