Judges 11:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Ruhun Ubangiji ya sauko wa Yefta. Sai ya haye Gileyad da Manasse, ya ratsa ta Mizfa zuwa Gileyad, daga can kuma ya kai wa Ammonawa hari.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رُوحٌ يَهْوٜىٰهْ كُوَ يَسَوْكُواْوَ يٜىٰڢْتَا؞ سَيْ يٜىٰڢْتَا يَتَاشِ يَبِے تَيَنْكِنْ غِلٜىٰيَدْ دَ مَنَسّٜىٰ يَنَ تَتَّارَ سُواْجُواْجِ؞ يَكُواْمَ غَ مِظْڢَ تَ غِلٜىٰيَدْ دَغَ ثَنْ يَڧٜىٰتَرٜىٰ دَ سُواْجُواْجِنْسَ ذُوَا وُرِنْ أَمُّواْنَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko wa Yefta, sai ya tashi ratsa Gileyad da Manassa zuwa Mizfa ta Gileyad, daga can ya haura zuwa wurin Ammonawa.