Judges 11:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da Yefta ya komo gida a Mizfa, wa ya fito yă tarye shi, ’yarsa tilo, tana rawa kiɗin ganguna! Ita ce kaɗai ’yarsa. Ban da ita ba shi da ɗa ko ’ya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ يٜىٰڢْتَا يَكُواْمَ غِدَنْسَ أَ مِظْڢَ، سَيْغَا یَرْسَ تَڢِتُواْ دُواْمِنْ تَمَرَبْثٜىٰشِ، تَنَ ضَوَ تَنَ كِطَ؞ عِتَثٜىٰ یَرْسَ كَطَيْ؞ بَنْ دَ عِتَ بَاشِدَ یَیَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da Yefta ya koma gidansa a Mizfa, sai ga 'yarsa, tilo ta fito da kiɗa da rawa don ta tarye shi. Ita ce kaɗai 'yarsa, banda ita ba shi da ɗa ko 'ya.