Judges 11:37 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta kuma ce, “Sai dai, ka biya mini wannan bukata guda. Ka ba ni wata biyu in yi ta yawo da ni da ƙawayena a kan duwatsu mu yi makoki, domin ba zan yi aure ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا تَثٜىٰ وَبَابَنْتَ «إِنْ كَايَرْدَ كَأَمْسَ مِنِ ضُواْڧُواْنَ، إِنْتَڢِے ثِكِنْ تُدَّيْ تَرٜىٰدَ أَبُواْكَيْنَ إِنْيِ وَتَا بِيُ إِنَ بَڧِنْ ثِكِنْ دَ ذَنْ مُتُ إِنَ بُدُرْوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta kuma ce masa, “Ina so ka yardar mini in tafi kan duwatsu ni da ƙawayena in yi makokin budurcina har wata biyu.”