Judges 11:39 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan watanni biyu ษ—in sai ta komo wurin mahaifinta ya kuwa yi da ita yadda ya yi waโ€™adi. Ita kuwa ba tฤƒ taษ“a san namiji ba. Wannan ya zama alโ€™ada a Israโ€™ila,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽฺงูŽุฑู’ุดูœู‰ูฐู†ู’ ูˆูŽุชูŽุง ุจููŠูุŒ ุชูŽูƒููˆุงู’ู…ููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ ุจูŽุงุจูŽู†ู’ุชูŽุŒ ุดููŠูƒููˆูŽ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ุนูุชูŽ ุจูุณูŽุบูŽ ุถูŽู†ู’ฺŸููˆูŽุงุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽูŠู ุบูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุž ุนูุชูŽ ูƒููˆูŽ ุชูŽู…ูุชู ุจูŽุชูŽุชูŽูปูŽ ุณูŽู†ูู†ู’ ู†ูŽู…ูุฌูุจูŽุž ูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ูŠูŽุฐูŽู…ูŽ ุฏูŽู„ููŠู„ูู†ู’ ุงู”ูŽู„ู’ุนูŽุงุฏูŽุง ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽุŒ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan wata biyu, sai ta koma wurin mahaifinta, shi kuwa ya yi abin da ya yi wa Ubangiji wa'adi. Ta rasu ba ta taษ“a sanin namiji ba. Wannan kuwa ya zama al'ada a cikin Isra'ila,