Judges 11:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yefta ya ce musu, โBa kun ฦi ni kuka kuma kore ni daga gidan mahaifina ba? Me ya sa kuke zuwa wurina yanzu saโad da kuke cikin wahala?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ููููฐฺขูุชูุง ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุจูุง ูููููููฐ ฺููููงููููุ ูููู ูููุงูุฑูููฐูู ุฏูุบู ุบูุฏููู ุจูุงุจูููุจูุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููููููฐ ููููฐู
ููู ููููุฐูุ ููุชููุงู ุฏููุงูู
ููู ูููููู ุชูุณูุงู
ูููฐูู ูููุงูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma Yefta ya ce wa dattawan Gileyad, โBa ku kuka ฦi ni, kuka kore ni daga gidan mahaifina ba? Me ya sa kuka zo wurina a lokacina da kuke shan wahala?โ