Judges 11:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Gileyad suka ce masa, โ€œDuk da haka, muna juyo wajenka yanzu, ka zo tare da mu mu yaฦ™i Ammonawa, za ka kuma zama shugaban duk wanda yake zama a Gileyad.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุฏูŽุชู‘ูŽุงูˆูŽู†ู’ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ูˆูŽ ูŠูœู‰ูฐฺขู’ุชูŽุง ยซุจูŽุงุดูŽูƒู‘ูŽ ู…ูู†ู’ ูƒููˆุงู’ู…ููˆุงู’ ูˆูุฑูู†ู’ูƒูŽ ูŠูŽู†ู’ุฐูุž ุนูุฏูŽู†ู’ ุฐูŽุงูƒูŽ ุดููˆุบูŽุจูŽู†ู’ุซูœู‰ูฐู…ู ู…ููŠู ูŠูŽุงฺงู ุฏูŽ ุงู”ูŽู…ู‘ููˆุงู’ู†ูŽุงูˆูŽู†ู’ ู†ูŽู†ู’ุŒ ูƒูŽูŠู’ ุฐูŽุงูƒูŽ ุฐูŽู…ูŽ ุดููˆุบูŽุจูŽุง ุนูŽูƒูŽู†ู’ู…ู ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ูƒูŽู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูŽุฐูŽูˆู’ู†ูŽู†ู’ ุบูู„ูœู‰ูฐูŠูŽุฏู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai dattawan Gileyad suka amsa masa, โ€œAbin da ya sa muka zo wurinka yanzu, shi ne domin ka tafi tare da mu ne mu yi yaฦ™i da Ammonawa, ka kuma zama shugaban dukan jama'ar Gileyad.โ€