Judges 11:9 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yefta ya ce, “A ce kun dawo da ni in yaƙi Ammonawa, Ubangiji kuwa ya ba da su a hannuna, zan zama shugabanku?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يٜىٰڢْتَا يَأَمْسَا وَشُوغَبَنِّنْ غِلٜىٰيَدْ يَثٜىٰ «عِدَنْ كُكَ كُواْمَرْدَ نِے ذَنْيِ يَاڧِ دَ أَمُّواْنَاوَا، عِدَنْ يَهْوٜىٰهْ يَا بَا نِے نَصَرَا، كُنْ تَبَّتَرْ ذَنْ ذَمَ شُوغَبَنْكُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yefta kuwa ya ce musu, “Idan kuka koma da ni gida domin in yi yaƙi da Ammonawa, idan Ubangiji ya ba da su a hannuna, to, zan zama shugabanku.”