Judges 12:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Gileyad suka ฦwace mashigan Urdun masu zuwa Efraim, duk saโad da wani daga Efraim da ya tsira ya ce, โBari in haye,โ sai mutane Gileyad su ce โKai mutumin Efraim ne?โ In ya ce, โAโa,โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุบูููููฐููุฏู ุณููู ููุงู
ู ููุฑูุงุฑูููฐูู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุงฺููขูุฑูููู
ู ุณููููู ฺงูููฐุชูุฑูููฐ ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ ุณูุนูุฏูู ูููู ู
ูุชูู
ููู ุงฺููขูุฑูููู
ู ููุบูุฏู ููุฐููุงู ฺููงูููฐุชูุฑูููฐุ ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูููููฐููุฏู ุณูุชูู
ูุจูููููฐุดู ยซูููู ู
ูุชูู
ููู ุงฺููขูุฑูููู
ู ููููฐุยป ุนูุฏููู ููุง ุซูููฐ ยซุงููุนูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Gileyad suka hana mutanen Ifraimu hayewa ta mashigan Kogin Urdun. Idan wani mutumin Ifraimu gujajje ya ce, โKu bar ni in haye.โ Sai mutanen Gileyad su tambaye shi, โKai mutumin Ifraimu ne?โ Idan ya ce, โA'a,โ