Judges 13:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Manowa ya sāke tambayi mala’ikan Ubangiji ya ce, “Mene ne sunanka, don mu girmama ka sa’ad da maganarka ta tabbata.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَنُواْوَ يَثٜىٰ وَمَلاَىِٕكَنْ يَهْوٜىٰهْ «كَڢَطَا مَنَ سُونَنْكَ، دُواْمِنْ لُواْكَثِنْ دَ مَغَنَرْكَ تَثِكَ سَيْ مُغِرْمَمَكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manowa ya ce, “Ka faɗa mana sunanka domin lokacin da maganarka ta cika mu girmama ka.”