Judges 13:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Manowa ya ษauki ษan akuya, tare da hadaya ta hatsi ya miฦa wa Ubangiji a kan dutse. Ubangiji kuwa ya yi abin mamaki yayinda Manowa da matarsa suke kallo.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููููุงููู ููุทููููู ุทููู ุนููููู ุชูุฑูููฐุฏู ููุฏูุงูู ุชูุบูุงุฑููู ุญฺููุ ููู
ฺููงู ููุฏูุงูู ุบู ููููููููฐูู ุนููููู ูููู ุฏฺูููููฐุ ููููููููฐูู ูููู ูููู ุงููุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ุงููููุฑูููุ ู
ููููุงููู ุฏู ู
ูุงุชูุฑูุณู ุณููู ููููููุงูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Manowa kuwa ya yanka ษan akuya, ya kuma kawo hadayar gฤri, ya miฦa a kan dutse ga Ubangiji, mala'ika kuma ya yi al'ajabi. Manowa da matarsa suka yi kallo.