Judges 13:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda harshen wuta ya yi sama daga bagaden, sai malaโikan Ubangiji ya haura cikin harshen wutar. Da ganin wannan Manowa da matarsa suka fฤษi da fuskokinsu har ฦasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุฑู ููููููฐ ูููููู ุณูู
ู ุฏูุบู ุจูุบูุฏูููฐููุ ู
ููุงูููููููู ููููููููฐูู ููุงูููู ุฐูููุง ุณูู
ู ุชูุซููููู ููุฑูุดูููฐูู ููุชูุฑู ููุฏูุงููุ ุฏู ู
ููููุงููู ุฏู ู
ูุงุชูุฑูุณู ุณููู ุบูุง ุญูููุ ุณููู ฺขูุงุทู ุฏู ฺขูุณููููุงูููููุณู ุญูุฑู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da harshen wutar ya hau zuwa samaniya daga bagaden, sai mala'ikan Ubangiji ya hau zuwa sama ta cikin harshen wutar bagaden. Manowa da matarsa sun gani, suka fฤษi a fuskokinsu a ฦasa.