Judges 13:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da mala’ikan Ubangiji bai ƙara bayyana kansa ga Manowa da matarsa ba, sai Manowa ya gane cewa mala’ikan Ubangiji ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مَلاَىِٕكَنْ بَيْ سَاكٜىٰ بَيَّنَ غَ مَنُواْوَ دَ مَاتَرْسَبَ؞ مَنُواْوَ عَڧَرْشٜىٰ يَغَانٜىٰ، أَشٜىٰ مُتُمِنْ مَلاَىِٕكَنْ يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mala'ikan Ubangiji bai sāke bayyana ga Manowa da matarsa ba. Manowa kuma ya gane mala'ikan Ubangiji ne.