Judges 13:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma matar ta ce, โDa Ubangiji yana nufin kashe mu ne, da ba zai karษi hadaya ta ฦonawa da hadaya ta hatsi daga hannunmu, ko yฤ nuna mana dukan waษannan abubuwa ko abin da ya gaya mana ba.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูุงุชูุฑูุณู ุชูุซูููฐ ยซุนูุฏููู ููููููููฐูู ููุง ุณููุงู ููููุดูููฐู
ูุ ุงูููู ุฏู ุจููู ููุฑููปู ููุฏูุงููุฑูู
ู ุชฺูงููุงูููุงููุง ุฏู ููุฏูุงููุฑูู
ู ุชฺูููู ุจูุ ูููุงู ููู
ู ููููููู ู
ููู ุฏููููู ููุทูููููู ุงููุจูุจููู ุจูุ ูููุงู ูููู ฺููขูุทูุง ู
ููู ููุทูููููู ุงููุจูุจูููุจูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma matarsa ta ce masa, โDa Ubangiji yana so ya kashe mu, ai, da bai karษi hadayar ฦonawa da hadayar gฤrinmu ba, da kuma bai nuna mana, ko ya faษa mana waษannan abubuwa ba.โ