Judges 13:24 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Matar kuwa ta haifi ษ—a, aka sa masa suna Samson. Ya yi girma Ubangiji kuma ya albarkace shi,
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ูŽุงุชูŽุฑู’ ูƒููˆูŽ ุชูŽุญูŽูŠู’ฺขู ุทูŽุงุŒ ุชูŽูƒูู…ูŽ ุณูŽุง ู…ูŽุณูŽ ุณููˆู†ูŽ ุดูŽู…ู’ุดููˆู†ูŽุž ูŠูŽุฑููˆุงู†ู’ ูƒููˆูŽ ูŠูŽูŠู ุบูุฑู’ู…ูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุณูŽุง ู…ูŽุณูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุจูŽุฑู’ูƒูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matar kuwa ta haifi ษ—a, aka raษ—a masa suna Samson. Yaron ya yi girma, Ubangiji ya sa masa albarka.