Judges 13:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Manowa ya yi adduโa ga Ubangiji ya ce, โYa Ubangiji, ina roฦonka, bari mutumin Allahn da ka aiko mana yฤ sฤke zuwa don yฤ koya mana yadda za mu goyi yaron da za a haifa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููููุงููู ูููู ุงููุฏููุนู ุบู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ยซููุง ููููููููฐูู ุ ุงูููู ุถููุงฺูงููุงููููุ ููุจูุฑู ู
ูุชูู
ููู ุงูููููู ููููู ุฏู ููุนููููู ููุณูุงููููฐ ุฐูููุง ูููููุงููู ู
ููู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงู
ููู ุฏู ููุฑููุงูููููู ุฏู ุฐูุงุนู ุญฺูููขูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Manowa ya yi roฦo ga Ubangiji ya ce, โYa Ubangijina, ina roฦonka ka bar mutumin Allah wanda ka aiko, ya sฤke zuwa wurinmu, ya faษa mana abin da za mu yi wa yaron da za a haifa.โ