Judges 13:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Allah ya ji Manowa, sai malaโikan Allah ya sฤke zuwa wurin matar yayinda take gona; amma Manowa mijinta ba ya tare da ita.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ููุฌู ุถููุงฺูงููุงูู ู
ููููุงูููุ ุณููู ู
ููุงูููููููู ุงูููููู ููุณูุงููููฐ ุฐูููุง ููุฑููู ู
ูุงุชูุฑูุ ุณูุนูุฏูู ุชูููููฐ ุงูู ฺขูููููู ุบููุงูููุ ุนูู
ููุง ู
ูุฌูููุชู ู
ููููุงููู ุจูุงูู ูููู ุชูุฑูููฐุฏู ุนูุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya ji roฦon Manowa, ya sฤke aiko da mala'ikansa wurin matar, sa'ad da take a saura, mijinta kuwa ba ya tare da ita.