Judges 14:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samson ya gangara zuwa Timna a can ya ga wata daga cikin ’yan mata Filistiyawa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَنَانً وَتَرَانَ سَيْ شَمْشُونَ يَغَنْ‌غَرَ ذُوَا تِمْنَ، عِنْدَ يَغَ وَتَ يَارِنْيَ عَثِكِنْ یَنْ مَاتَانْ ڢِلِسْتِيَاوَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Samson kuwa ya gangara zuwa Timna inda ya ga ɗaya daga cikin 'yan matan Filistiyawa.