Judges 14:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, mahaifinsa ya gangara don yă ga yarinyar. Samson kuwa ya shirya wata liyafa a can, yadda yake bisa ga al’adar angwaye.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَابَنْسَ يَتَڢِے غِدَنْ إِيَايٜىٰنْ يَارِنْيَرْ؞ شَمْشُونَ كُوَ يَشِرْيَ بِكِ أَوُرِنْ، غَمَا حَكَ سَمَارِ سُكَ سَابَايِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mahaifinsa ya tafi gidan iyayen yarinyar, Samson kuma ya shirya liyafa a can, gama haka samari sukan yi.