Judges 14:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Iyayensa ba su san cewa wannan daga wurin Ubangiji ne ba, wanda yake neman hanyar da za a kai wa Filistiyawa hari; gama a lokacin suna mulkin Israโila.)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงููููฐููุณู ูููู ุจูุณู ุณููู ุซูููฐูู ุงูููููู ููููฐ ููููููฐุจูุฏู ุดูู
ูุดูููู ุฏููุงูู
ููู ูููู ุญูููุจูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ูููู ููููฐู
ููู ุญูููููุฑู ุฏู ุฐููู ุญูููููุชู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุบูู
ูุง ุงูู ูููุงูููุซููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ููููฐ ุณูููููฐ ู
ููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyayensa ba su san al'amarin nan daga wurin Ubangiji ne ba, gama Ubangiji yana so wannan ya zama sanadin yaฦi da Filistiyawa, gama a lokacin nan Filistiyawa ne suke mulkin Isra'ilawa.