Judges 14:6 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko masa da ฦ™arfi, ya sa ya yaga zakin kashi biyu da hannu kamar yadda akan yayyage ษ—an akuya. Sai dai bai gaya wa iyayensa abin da ya yi ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู†ูŽู†ู’ ุฏูŽ ู†ูŽู†ู’ ุฅููŠูƒููˆุงู†ู’ ุฑููˆุญูŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุณูŽูˆู’ูƒููˆุงู’ูˆูŽ ุดูŽู…ู’ุดููˆู†ูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูƒูŽุงู…ูŽ ุฐูŽุงูƒูู†ู’ ุฏูŽ ุญูŽู†ู‘ู ูŠูŽูŠูŽุงุบูŽ ุดู ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุทูŽู†ู’ ุนูŽูƒููŠูŽุž ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุจูŽูŠู’ ฺขูŽุทูŽุง ูˆูŽ ุงู•ููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐู†ู’ุณูŽ ุงู”ูŽุจูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูŠูุจูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko a kansa da iko, sai ya yaga zakin da hannu, kamar yadda akan yayyage ษ—an akuya. Amma bai faษ—a wa iyayensa abin da ya yi ba.