Judges 15:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Yahuda suka ce, โMe ya sa kuka zo mana da yaฦi?โ Sai suka ce, โMun zo ne mu kama Samson, a matsayin fursunan yaฦi, mu yi masa kamar yadda ya yi mana.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซู
ูููฐููุณูุง ูููู ูููฐููุงู ู
ููู ููุงฺงูุยป ุณููู ฺขูููุณูุชูููุงูููู ุณููู ุงููู
ูุณู ุณูููุซูููฐ ยซู
ููู ุฐููุงู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ู
ูููุงู
ู ุดูู
ูุดููููุ ู
ููู ู
ูุณู ุงููุจูููุฏู ูููู ู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen Yahuza suka ce, โMe ya sa kuka kawo mana yaฦi?โ Filistiyawa suka ce, โMun zo ne domin mu kama Samson, mu yi masa kamar yadda ya yi mana.โ