Judges 15:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan mutane dubu uku daga Yahuda suka gangara wajen Samson a kogo a dutsen Etam. Suka ce masa, โBa ka san cewa Filistiyawa ne suke mulkinmu ba? Me ke nan ka yi mana?โ Ya ce musu, โNa ษan yi musu abin da suka yi mini ne.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏู ุฏูุจูู ุนููู ุณููู ุบูููโุบูุฑู ุฐูููุง ูููุงูุบููุงู ุนูุชูุฏููู ุนูููฐุชูู
ูุ ุณูููุซูููฐ ูู ุดูู
ูุดูููู ยซุจูููุณููู ุซูููฐูู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ููููฐ ุณูููููฐ ู
ูููููููู
ู ุจูุ ู
ูููฐ ููููฐูููู ููุงูู ู
ูููุยป ุดูู
ูุดูููู ูููู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณูุ ููุซูููฐ ยซููุงูู ู
ูุณู ุฏูููุฏููู ููุฏูู ุณููููู ู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan mutum dubu uku na Yahuza suka gangara zuwa kogon dutsen Itam. Suka ce wa Samson, โBa ka sani ba Filistiyawa ne suke mulkinmu? Me ya sa ka yi mana haka?โ Shi kuwa ya amsa musu, ya ce, โKamar yadda suka yi mini, haka ni kuma na yi musu.โ