Judges 15:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka ce, โ€œMun yarda, za mu dai daure ka mu ba da kai gare su. Ba za mu kashe ka ba.โ€ Saboda haka suka daure shi da sababbin igiyoyi biyu, suka saukar da shi daga dutsen.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูŽุณูŽ ยซุงู”ูŽุนูŽุŒ ุจูŽุฐูŽุงู…ู ูƒูŽุดูœู‰ูฐูƒูŽุจูŽุž ู…ููˆ ุฏูŽูŠู’ ู…ูู†ู’ุฐููˆุงู’ ู†ูœู‰ูฐ ู…ูุทูŽูˆู’ุฑูœู‰ูฐูƒูŽุŒ ู…ูู…ููŠฺงูŽูƒูŽ ุงู”ูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ฺขูู„ูุณู’ุชููŠูŽุงูˆูŽุงุžยป ุณูŽูŠู’ ุณููƒูŽ ุทูŽูˆู’ุฑูœู‰ูฐุดู ุฏูŽ ุณูŽุงุจูŽุจู‘ูู†ู’ ุงู•ูุบููŠููˆุงู’ูŠู ุจููŠู ุณููƒูŽ ฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽุดู ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ูƒููˆุงู’ุบููˆุงู†ู’ ุชูุฏูู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce masa, โ€œA'a, ba za mu kashe ka ba, mu dai za mu kama ka, mu miฦ™a ga Filistiyawa.โ€ Sa'an nan suka ษ—aure shi da sababbin igiyoyi biyu, suka sauko da shi daga dutsen.