Judges 15:14 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda ya zo gab da Lehi, sai Filistiyawa suka sheฦ™o a guje da ihu suka nufo shi. Ruhun Ubangiji kuwa ya sauko da iko a kansa. Igiyoyin da suke daure a hannuwansa kuwa suka zama kamar abin da wuta ta babbaka, suka tsintsinke suka zuba daga hannuwansa.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽุฐููˆุงู’ ู„ูœู‰ูฐู‡ูุŒ ุณูŽูŠู’ ฺขูู„ูุณู’ุชููŠูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽุชูŽุงุดู ุฏูŽุบูุฏู ุณูู†ูŽ ุงู•ููŠู‡ู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณูุบูŽู…ู ุฏูŽุดูุž ุจูŽุง ู„ูŽุงุจูŽุฑู ุณูŽูŠู’ ุฑููˆุญูŒ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุณูŽูˆู’ูƒููˆุงู’ ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽ ูŠูŽุจูŽุง ุดู ุฅููŠูƒููˆุงู’ุŒ ุณูŽูŠู’ ุงู•ูุบููŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ุทูŽูˆู’ุฑูŽ ุญูŽู†ู‘ููˆูŽู†ู’ุณูŽ ุฏูŽุณููˆ ุณููƒูŽ ฺŸูู†ู’ฺŸูู†ู’ูƒูœู‰ูฐ ูƒูŽู…ูŽุฑู’ ุธูŽุฑูœู‰ูฐู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽุงู…ูŽ ูˆูุชูŽุงุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da ya zo Lihai, sai Filistiyawa suka sheฦ™o a guje suna ihu suka nufo shi. Ruhun Ubangiji ya sauko kansa da iko, sai igiyoyin da suke a ษ—aure da shi suka tsintsinke kamar zaren da ya kama wuta.