Judges 15:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan Samson ya ce, “Da muƙamuƙin jaki na mai da su jakuna. Da muƙamuƙin jaki na kashe mutum dubu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً شَمْشُونَ يَرٜىٰرَ وَاڧَا يَثٜىٰ، «دَ ڧَشِنْ بَاكِنْ جَاكِ نَكَشٜىٰ مُتَنٜىٰ دُبُو؞ دَ ڧَشِنْ بَاكِنْ جَاكِ نَتَتَّارَ تُلِ عَكَنْ تُلِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Samson ya raira waƙa ya ce. “Da muƙamuƙin jaki na kashe mutum dubu, Da muƙamuƙin jaki na tsiba su tsibi-tsibi.”