Judges 15:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da ya gama magana, sai ya jefar da muƙamuƙin; aka ba wa wannan wuri suna Ramat Lehi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ يَغَمَ مَغَنَ، يَجٜىٰڢَرْ دَ ڧَشِنْ دَغَ حَنُّنْسَ؞ سَيْ عَكَ كِرَا وَنَّنْ وُرِنْ رَمَتْ لٜىٰهِ، وَتُواْ تُدُنْ ڧَشِنْ بَاكِنْ جَكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya gama, ya jefar da muƙamuƙin. Sai aka ba wurin suna, Ramat-Lihai, wato tudun muƙamuƙi.