Judges 15:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Allah ya buษe wani rami a Lehi, ruwa kuwa ya fito daga ciki. Da Samson ya sha, sai ฦarfinsa ya dawo, ya kuma wartsake. Aka sa wa wannan maษulษula suna En Hakkore, yana nan a Lehi har wa yau.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงูููููู ูููู ููุจููุทูููฐ ูููู ุฑูุงู
ู ุนฺูงูุณูุง ุงูู ููููฐููุ ุณููู ุถููู ูููปูููููุงู ุฏูุบู ุซูููุ ุจูุงููููุฏู ุดูู
ูุดูููู ููุดูุง ุถูููุ ุณููู ุญูููููููููุณู ูููููุงูู
ููุงูุ ฺงูุฑฺูขูููุณู ููู
ู ููุฏูุงููุงูุ ุณูุจููุงูุฏู ุญูููููููฐ ุนูููููฐ ููุฑููู ููุฑููู ููููููุงูุฑูููฐุ ููุชููุงู ู
ููู ููุฑูุงุ ููุฑููููููู ุฑูุงู
ููู ูุงููููุงูู ุงูู ููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Allah kuwa ya buษe wani rami daga ฦasa, sai ruwa ya ษuษษugo daga ciki. Da ya sha, hankalinsa ya komo, ya wartsake. Don haka aka ba wurin suna En-hakkore, wato mai kira. Ramin yana nan a Lihai har wa yau.