Judges 15:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Samson kuwa ya ce musu, “A wannan lokaci ina da iko in rama a kan Filistiyawa; tabbatacce zan ji musu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شَمْشُونَ يَثٜىٰ «أَوَنَّنْ لُواْكَثِ، بَذَنْ ذَمَ مَيْ لَيْڢِے سَبُواْدَ ٻَرْنَرْ دَ ذَنْيِ وَ ڢِلِسْتِيَا وَنَّنْ بَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Samson ya ce musu, “A wannan lokaci, zan zama marar laifi saboda abin da zan yi wa Filistiyawa.”