Judges 15:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka ya tafi ya kama yanyawa ɗari uku ya ɗaura wutsiyoyinsu wutsiya da wutsiya. Sa’an nan ya daure acibalbal a tsakanin ko waɗanne wutsiya biyu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ شَمْشُونَ يَتَڢِے يَكَامَ كَرْنُكَنْ دَاجِ غُدَا طَرِے عُكُ؞ يَهَطَسُ بِيُ بِيُ، يَطَوْرٜىٰسُ وُڟِيَ دَ وُڟِيَ، يَهَطَ وُڟِيَرْ نَنْ دَ سَنْدَا مَيْ ثِنْ وُتَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya tafi ya kama yanyawa ɗari uku, ya haɗa wutsiyoyinsu, wato wutsiya da wutsiya, sa'an nan ya ɗaura jiniya tsakanin kowaɗanne wutsiya biyu.