Judges 15:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
sai ya sa wa acibalbal wuta, ya saki yanyawan suka shiga gonakin Filistiyawa. Suka ฦone dammunan hatsi da hatsin da yake tsaye, tare da gonakin inabi da na zaitun.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููุณูุง ููุณูููุฏููููู ููุชูุงุ ุณููู ููุณููู ููุฑููููููู ุฏูุงุฌููู ุฐูููุง ุซููููู ุบููุงููููููู ุญฺูููู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ุชูููููููููฐ ฺููงููุงูููููฐ ุญฺูููู ุฏูููููููฐ ฺูููููฐ ุงููุบููุงููููู ุฏู ุฏูู
ูููู ุญฺูููู ุฏู ุนููู ุบูุฑูุจูููฐ ุฏู ููู
ู ุบููุงููููููู ุธูููุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da ya sa wa jiniyar wuta, ya sake su zuwa cikin hatsin Filistiyawa. Suka ฦone dammunan hatsi, da hatsin da take a tsaye, da gonakin zaitun.