Judges 15:8 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya kuwa fāɗa musu ya kuma karkashe su da yawa. Sa’an nan ya gangara ya zauna a kogo a dutsen Etam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شَمْشُونَ كُوَ يَڢَاطَ مُسُ، يَكَكَّشٜىٰسُ دَيَوَ؞ سَعَنً يَتَڢِے يَذَوْنَ عَثِكِنْ مَڢَكَا عَتُدُنْ عٜىٰتَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya kuwa fāɗa musu, ya kashe su da yawa. Sa'an nan ya tafi ya zauna a kogon dutsen Itam.