Judges 16:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wata rana Samson ya tafi Gaza, inda ya ga wata karuwa. Ya shiga wurinta ya kwana.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَتَرَانَ كٜىٰنَنْ شَمْشُونَ يَتَڢِے غَاظَ بِرْنِنْ ڢِلِسْتِيَاوَا، عِنْدَ يَسَدُ دَ وَتَ كَارُوَ، يَكُمَ ݣُونَ دَ عِتَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga can Samson ya tafi Gaza, inda ya ga wata karuwa, sai ya shiga wurinta.