Judges 16:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “In wani ya ɗaura ni sosai da sababbin igiyoyin da ba a taɓa amfani da su ba, zan zama marar ƙarfi kamar kowa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَأَمْسَ مَتَ يَثٜىٰ «عِدَنْ أَنْطَوْرٜىٰنِ دَ سَابَبِّنْ إِغِيُواْيِنْ دَ بَعَتَٻَيِنْ أَمْڢَانِ دَسُو بَ، ذَنْ رَسَ ڧَرْڢِينَ إِنْ ذَمَ كَمَرْ كُواْوَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce mata, “Idan suka ɗaure ni da sababbin igiyoyi waɗanda ba a yi amfani da su ba, to, zan rasa ƙarfi, in zama kamar kowa.”