Judges 16:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Delila ta gane ya gaya mata kome yanzu, sai ta aika saฦo zuwa ga shugabannin Filistiyawa ta ce, โKu ฦara zuwa sau ษayan nan, ai, ya gaya mini kome.โ Saboda haka shugabannin Filistiyawa suka dawo tare da azurfa a hannuwansu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ุฏูููฐูููู ุชูุบูุงููููฐ ุซูููฐูู ููููููู ฺููขูุทูุง ู
ูุชู ุนูููููุญููู ุบูุณูููููุ ุณููู ุชูุนููููู ุฐูููุงุบู ุดููุบูุจูููููู ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุชูุซูููฐ ู
ูุณู ยซููุฐููุงูุ ุงููููููููู ููุฑููุงู ููู
ู ฺููขูุทูุง ู
ููู ุฏููููู ุนูููููุญููู ุบูุณูููููุยป ุณููู ุดููุบูุจูููููู ฺขูููุณูุชูููุงูููู ุณูููุฐููุงู ููุฑูููุชู ุฏู ููุทููู ุงูู ุญููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Delila ta gane ya faษa mata ainihin gaskiya, sai ta aika a kirawo shugabannin Filistiyawa tana cewa, โA wannan karo ku zo, domin ya faษa mini ainihin gaskiyar.โ Shugabannin Filistiyawa kuwa suka zo wurinta da kuษi a hannu.