Judges 16:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka gaya wa mutanen Gaza, โAi, Samson yana a nan!โ Saboda haka suka zo suka kewaye wurin suka yi kwanto dukan dare a bakin ฦofar birni. A daren nan ba su motsa nan da can ba, suna cewa, โGari yana wayewa za mu kashe shi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงุจูุฑููู ููุจูุธูู ุงูู ุบูุงุธู ุซูููฐูู ุงููููุ ุดูู
ูุดูููู ูุงููููุงููุ ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุบูุงุธู ุณููู ููููฐููููููฐ ููุฑูููุ ุณููููู ุชูุฌูุฑูููุณู ุฏููููู ุฏูุฑูููฐ ุนูุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุจูุฑูููููุ ุณููููู ุดูุถู ุฏููููู ุฏูุฑูููฐ ุณูููุซูููฐ ููุฌููููููุณู ยซุฐูุงู
ู ุฌูุฑูุง ุญูุฑู ููุงููููฐููุฑู ุบูุฑูุ ุณูุนููู ุฐูุงู
ู ููุดูููฐุดูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka faษa wa mutanen Gaza, Samson yana nan. Suka kewaye wurin, suka yi fakonsa a ฦofar garin dukan dare. Suka yi shiru dukan dare, suka ce wa junansu, โZa mu jira sai gari ya waye sa'an nan mu kashe shi.โ