Judges 16:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da mutane suka gan shi, sai suka yabi allahnsu, suna cewa, “Allahnmu ya bashe abokin gābanmu a hannunmu, wanda ya lalace ƙasarmu ya kuma raɓanya kisan mutanenmu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ مُتَنٜىٰنْ سُكَغَ شَمْشُونَ، سَيْ سُكَ يَبِے اللَّهْنْسُ سُنَ ثٜىٰوَ «أَبُواْكِنْ غَابَنْمُ، مَيْ كَكَّشٜىٰ مُتَنٜىٰنْمُ، مَيْ لَلَتَرْدَ ڧَسَرْمُ، اللَّهْنْمُ يَبَامُشِ أَ حَنُّ!»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mutane suka gan shi, sai suka raira waƙar yabon allahnsu, suna cewa, “Allahnmu ya ba da maƙiyinmu a hannunmu, wanda ya fallasa ƙasarmu, ya kashe mutanenmu da yawa.”