Judges 16:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yayinda suke cikin farin ciki, sai suka yi ihu, suka ce, โFito mana da Samson yฤ yi mana wasa.โ Saboda haka aka zo da Samson daga kurkuku, shi kuwa ya yi wasa a gabansu. Saโad da suka tsai da shi a tsakanin ginshiฦai,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุง ู
ูุง ุฏูุณูููููฐ ุซููููู ฺขูุถู ุซููู ููุฏูุงุทููู ุจูููุ ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ุณูููุซูููฐ ยซุนููููฐููุงู ุดูู
ูุดูููู ุฏููุงูู
ููู ูููู ู
ููู ููุณู!ยป ุณููู ุนููู ูููฐููุงูุดู ุฏูุบู ููุฑููููู ูููู ู
ูุณู ููุณูุ ุณูููุณูุง ฺููููู ุงฺูููููุงูููู ุบูููุดฺูงููู ุจููููู ุฏูุณูููููฐ ุฑฺูงูููฐ ุบูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da suke ta farin ciki, sai suka ce, โA kawo Samson ya yi mana wasa.โ Sai suka kawo Samson daga kurkuku, ya kuwa yi wasa a gabansu. Suka sa ya tsaya a tsakanin ginshiฦai.