Judges 16:27 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, haikalin ya cika da mutane maza da mata; dukan shugabannin Filistiyawa kuwa suna a can, a bisan rufin kuwa akwai mutum wajen dubu uku maza da mata suna kallon Samson yana wasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غِدَنْ كُوَ يَثِكَ دَ مُتَنٜىٰ مَڧِلْ، مَظَا دَ مَاتَا؞ دُكَنْ شُوغَبَنِّنْ ڢِلِسْتِيَاوَا سُنَانَنْ؞ أَݣَويْ كُمَ مَظَا دَ مَاتَا وَجٜىٰنْ دُبُو عُكُ دَسُكٜىٰ ظَوْنٜىٰ أَ رُڢِنْ غِدَنْ، سُنَ كَلُّوانْ شَمْشُونَ سَعَدَّ يَنَ مُسُ وَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gidan kuwa yana cike da mutane mata da maza. Shugabannin nan biyar na Filistiyawa suna wurin. Akwai mutum dubu uku mata da maza, a kan benen da suka zo kallon wasan Samson.