Judges 16:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Samson ya kai hannuwansa ga ginshiฦan waษanda haikalin yake a kai, ya jingina jikinsa, hannunsa dama yana a ษaya, hannun hagu kuma na ษayan,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดูู
ูุดูููู ูููู ููุจููุทูููฐ ุญููููููููุณู ููุณูุง ุนููููู ุบูููุดฺูงููู ุจููููู ุฏูุณูููููฐ ฺูููููุฑู ุบูุฏูููุ ุญูููููู ุฏูุงู
ู ุนููููู ุบูููุดฺูงู ุทูููุ ุญูููููู ููุบู ููู
ู ุนููููู ุทูููููุ ุณูุนููู ููุฌูููโุบููู ุนูููููุณู ููุชููุฑูุณู ุฏู ุฏููููู ฺงูุฑฺูขูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Samson ya kama ginshiฦai biyu da suke a tsakiya, waษanda suke ษauke da gidan. Ya riฦe su da hannunsa biyu, ษaya a kowane hannu, sa'an nan ya jingina jikinsa a kansu,