Judges 16:6 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Delila ta ce wa Samson, “Ka faɗa miki asirin ƙarfinka da yadda za a ɗaura ka a yi nasara a kanka.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ دٜىٰلِلَ تَثٜىٰ وَ شَمْشُونَ «إِنَ ضُواْڧُوانْكَ كَڢَطَا مِنِ أَسِيرِنْ دَلِيلِنْ بَبَّنْ ڧَرْڢِنَّنْ نَاكَ دَ كُمَ يَدَّ إِنْ أَنْطَوْرٜىٰكَ ذَاعَ عِيَ أَ شَا ڧَرْڢِنْكَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Delila kuwa ta ce wa Samson, “Ina roƙonka ka faɗa mini inda babban ƙarfin nan naka yake, da kuma yadda za a ɗaure ka ka rasa kuzari.”