Judges 16:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da mutane a ษoye a cikin ษaki tare da ita, sai ta yi ihu ta ce, โSamson ga Filistiyawa sun zo su kama ka!โ Da jin haka sai ya tsintsinke igiyoyin kamar zaren da ya yi kusa da harshen wuta. Saboda haka asirin ฦarfinsa bai tonu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุง ู
ูุง ุณูุนูุฏูู ุชูุทูููุฑูููฐ ุดูุ ุชูุง ุณูุง ููุทูููุณู ู
ูุชูููููฐ ุณููู ูปููุงูููููฐ ููููุณู ุณููู ุฌูุฑูุง ุงูููููู ุทูุงููุ ุณููู ุชููู ุงููููู ุชูุซูููฐ ยซุดูู
ูุดูููู! ุบูุง ฺขูููุณูุชูููุงููุง ุนูููููููุยป ุฏูุฌููู ุญูููุ ุณููู ฺฺููููููููููููฐ ุงููุบููููุงููููู ููู
ูุฑู ุธูุฑูููฐูู ุฏู ุงููููุณูุง ู
ูุณู ููุชูุงุ ุจูุนููููู ุณููู ุงููุณููุฑููู ฺงูุฑฺูขูููุณูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tana kuwa da mutane a laษe cikin wani ษaki, sai ta ce masa, โGa Filistiyawa a kanka, Samson!โ Da jin haka, sai ya katse tsarkiyoyi kamar zare idan an sa masa wuta. Asirin ฦarfinsa kuwa bai sanu ba.